Extended Search
A ƙasar Libya, har yanzu ana fama da rikicin siyasa, inda 'yan zanga-zanga suka mamaye wurare da dama, suke kuma ƙona manyan gine-gine mallakar gwamnnati da samun arangama a tsakanin 'yan adawa da jami'an tsaro. »
Tashin hankali na ƙara tsananta a Libya
Tsaka mai wuya 'yan gudun hijirar Afirka tsakanin Agadez da Libya
MƊD na duba hanyar shawo kan rikicin ƙasar Libiya domin kaucewa ci gaba da zubar da jini »
Dubun dubatan jama'a a ƙasar Masar sun yi gangami a dandalin Tahrir domin murnar kawo ƙarshen shekaru 30 na mulkin shugaba Hosni Mubarak. »
Ƙayyade darajar takardun kuɗi lamari ne da ya danganta da matsayin tattalin arziƙin ƙasa da kuma manufofin kuɗi na gwamnati da ma babban bankin ƙasa. »
Rahoto kan kiran da hukumar IMF tayi na rage darajar Naira a Nigeria
Martani daga Kano kan bukatar rage darajar Naira
Cibiyar hada-hadar kasuwanci a tarayyar Najeriya»
Birni mai dadaɗɗen tarihi mai ban aljabi a Masar»
Birni da ya ƙunshi dukkan ƙabilun Indonesiya»
Duk da mulki na tsawomn shekaru 25 da yayi a Uganda shugaba Yoweri Museveni na kan bakansa na ci gaba da mulkin ƙasar ko ta halin ƙaƙa. »
Ma´anar franc CFA itace da halshen faransanci franc des Colonies Franßaise d´Afrique, wato kuɗin ƙasashen Afrika renan Faransa. A ƙasashen Afrika ana amfani da takardar kuɗin CFA a yankunan yamma da kuma tsakiya. »
Ƙasashen Afirka masu amfani da CFA
DW-TV EUROPE live
Im Focus
We're sorry, due to legal issues this content can not be transmitted as live stream.
If you are inside the United States, it is still possible for you to enjoy DW-TV. For more information, please click here.
Shirin safe
Shirin rana
Shirin yamma
Shirin Ji Ka Ƙaru
Shirin ilmantarwa akan wasu muhimman al´amura na zamantakewa da jama´a ba su damu da saninsu ba.
Sakamakon wasanni
Taɓa Ka Lashe
Kullum, a ko-ina
Live, Mobile, Online
Hausa On Your Desktop via RSS