Kuna iya sauraron shirye-shiryen DW a harsunan Afirka guda shida kai tsaye (Hausa da Swahili da Amharik da Ingilishi da Faransanci da kuma harshen Portugal) a lokutan da aka saba. Idan shirye-shiryen Hausa sun wuce ku, kuna iya sauraronsu ta "Audio on demand" ta hanyoyin da muka yi muku tanadi a ƙasa.
Kuna iya tuntuɓarmu a kan wannan adireshi: hausa@dw.com ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo a kan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428.