Wannan kwas din harshe don Jamusancin Kasuwanci ya hade sassan harshe masu yawa da kuma muhimman zantuka na ciniki, harkokin kudi, talla da kwangiloli. Kwas din zai samar da hanyar nazari cikin al'adar aiki ta Jamus kuma zai taimaka wajen horas da kwarewarka ta mu'amalar al'ada. Kwas din ya hade mataki na B2 a cikin Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna kuma an tsara shi ne ga mutane da ke koyon Jamusanci wadanda dama suke da kyakkyawar kwarewar Jamusanci.
Mataki: B2
Midiya: Sautin murya, Rubutu (Sauke)
Harsuna: Jamusanci