Tura sakon Shafin zumunta na Facebook Shafin zumunta na Twitter +google Whatsapp Tumblr Newsvine linkedin Digg
Permalink http://dw.com/p/1IQTh
An rantsar Patrice Talon a wannan Larabar a birnin Porto-Novo. Sai dai an gudanar da bikin ne ba tare da halartar shugabannin kasashen Afirka ba, saboda matsalar tattalin arziki.
A wannan Laraba ce sabon shugaban kasar Benin Patrice Talon da aka zaba ka fiye da kashi 65 cikin 100 na yawan kuri'un da aka kada ya yi rantsuwar kama aiki a Porto-Novo.
Hamshakin dan kasuwa Patrice Talon ya lashe zaben shugaban kasar Benin da ya gudana zagaye na biyu da kashi 65.39 cikin 100.
Sakamakon zaben shugaban kasar Jamhuriyar Benin ya nuna za a yi zagaye na biyu tsakanin firaminista da wani hamshakin mai arziki.